Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Shugaba Buhari ya je garin kankara da ke jihar Katsina inda masu garkuwa da mutane suka sace yara yan makaranta shekaran jiya.

Kotu ta wanke Tsohon Ministan tarayya, Aminu Wali kan zargin badakalar Naira milyan Naira 950.

An daura auren Ba’amurkiya da matashi Sulaiman Panshekara dan asalin Kano a yau.

Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yan fashi uku a Katsina-Ala ta jihar Benue.

Gwamna Masari na jihar Katsina ya ce dalibai 330 ne suke hannun ‘yan bindiga a halin yanzu.

Shugaba Buhari ya kori shugaban hukumar raya Neja-Delta, Kemebradikumo Pondei daga aiki.

An yi arangama a wurin zanga-zangar goyon bayan Shugaba Donald Trump na Amurka.

Kasar Portugal za ta tallafa wa Mozambique a yaƙi da masu iƙirarin jihadi.

Brexit: An shiga rana ta ƙarshe a tattaunawar Birtaniya da Tarayyar Turai.

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ya yi gargadin cewa duniya na iya fuskantar matsalar tattalin arziki mafi muni a cikin shekaru 80 da suka gabata.

EPL: Southampton ta sami nasara a kan Sheffield United da ci 3:0 a wasan yau.

EPL: Crystal Palace da Tottenham sun tashi 1:1 a wasa yau.

Seria A: Roma ta sami nasara a kan Bologna da ci 5:1 a wasan da suka buga yau.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *