Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Ministan Shari’a, Abubakar Malami ya ce majalisa ba ta da ikon gayyatar Buhari ya bayyana a gabanta.

Shugaba Buhari ya ranstar da Farfesa Mahmoud Yakubu matsayin shugaban INEC karo na biyu.

Jam’iyyar APC ta janye daga zaben maye gurbi da za a kammala a Zamfara.

Majalisa ta ki amincewa da abin da aka warewa gabashin Arewa a kasafin kudi.

Shugaba Buhari ya soki BBC da CNN kan rahotanninsu na EndSARS.

ISWAP ta kashe sojoji 10 tare da yin garkuwa da guda ɗaya a jihar Borno.

Jam’iyyar PDP ta nemi Hukumar zabe ta INEC da ta rushe jam’iyyar APC kan rusa shugabanninta.

‘Yan fashi sun kutsa gidan Gwamnatin jihar Akwa Ibom da ke Uyo suka sace kudaden jama’a.

‘Yan bindiga a jihar Taraba sun yi garkuwa da dan majalisa mai wakiltar Mazabar Nguroje ta jihar.

Zaben Ghana: Nana Akufo-Addo ya sha gaban John Mahama a zaben kasar.

Wani hatsarin jirgin sama ya kashe mutum 5 a Faransa.

Majalisar dokokin Rasha Duma ta amince da wata doka da ta kara karfafa ikon ‘yan sanda.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *